News

Wakilin Joao Felix ya sa baki a ƙoƙarin ganin an daidaita kan yarjejeniyar komawar ɗanwasan gaban na Chelsea zuwa Benfica.